4.9K
63K
165
11.3%
Wannan shi ne masallacin Annabi ADAM ( A S ) wanda ake hada sallar azahar da la’asar lokaci daya bayan yin KHUDBAH ta sallar aikin hajji 🥰 bayan an idar da yin sallah ta aikin hajji sai a tafi zuwa dutsen ARFAH ayi addua har zuwa rana ta fadi 🥰ALLAH ya sa munyi karbabbiya 🙏@bestyn indabawa💞💗💥💘 #shirutarabakadakowalafiya💖💞💖 #indabawa090_yar_amana #viral
4.9K
63K
165
11.3%
Cost:
Manual Stats:
Include in groups:
Products: