realmkgombe
Dec 6
14
115
1.18%
❝Nagartattun mutane suna iya mantawa da komai, amma ban da alheri, alheri yakan wanzu ya yi dashe cikin tatacciyar zuciya, Madalla da wanda yake dasa alheri a tsakanin sa da mutane, domin tsarkin zuciya ba wauta ba ce, Wani tsarine da ALLAH Yake bawa wanda yaso a cikin bayinsa JUMA'AT MUBARAK
realmkgombe
Dec 6
14
115
1.18%
Cost:
Manual Stats:
Include in groups:
Products:
