social_ustazz
Aug 6
29K
195K
652
290%
Irin wannan abin ya taba faruwa a islamiyyar Mahaifina ana walimar saukar Alqur’ani sai aka kira wata tayi karatu tana fara karatu sai mahaifin ta ya fashe da kuku, ðŸ˜ðŸ™ˆ da aka tambaye shi lafiya yake kuka? Sai yace WALLAHI gurin da take karantawa a cikin Alqur’ani bai iya karanta shi 😳 zuciyar sa ta karaya saboda yana ganin girman Alqur’ani. Allah ya sa muci Albarkacin Alqur’ani damu da iyayen mu baki daya
social_ustazz
Aug 6
29K
195K
652
290%
Cost:
Manual Stats:
Include in groups:
Products:
